MOTTO: Adapting Today Safeguarding Tomorrow
European Investment Bank Assisted Nigeria Climate Adaptation – Erosion and Watershed Project (NEWMAP-EIB)
Gombe State
Adapting Today, Safeguarding Tomorrow
Daidata Yau,Domin Kare Gobe
English language | Hausa language |
“Adapting Today, Safeguarding Tomorrow” emphasises the importance of proactive measures to ensure a secure and sustainable future. | “Daidaita Yau, Domin Kare Gobe” yana jaddada muhimmancin daukar matakan rigakafi don tabbatar da makomar da ta dace mai dorewa. |
This motto highlights the need for adaptation and resilience in the face of environmental, social, and economic challenges. By taking action today, we can mitigate risks and create a better tomorrow for our communities. | Taken ya bayyana bukatar dake akwai wajen fuskantar kalubalen daidaito da suka shafi muhalli, al’umma, ko tattalin arziki. Ta hanyar ɗaukar mataki a yau, da zai bamu rage haɗarin da kuma kirkiro ingantaccen gobe domin alummar mu |
Implications 1. Proactive Approach: The motto encourages a forward-thinking approach, recognising that today’s decisions shape tomorrow’s outcomes. 2. Resilience and Adaptation: It emphasises the importance of adapting to changing circumstances, climate change, technological advancements, and or social shifts.
3. Sustainability: The phrase “Safeguarding Tomorrow” implies a commitment to long-term sustainability, ensuring that our actions today do not compromise the well-being of future generations. | Tasirin Taken 1. Hanyar Koyon Gaba: Wannan kalmar tana karfafa tunanin gaba, tana tabbatar da cewa shawarwarin da aka yi yau suna shafar makomar gobe. 2. Juriya da Daidaito: Wannan yana jaddada mahimmancin daidato, sauyi ga yanayi, ci gaban fasaha, ko sauyin zamantakewa.Juriya da Daidaito: Wannan yana jaddada mahimmancin daidato, sauyi ga yana, ko sauyin yanayi, ci gaban fasaha, ko sauyin zamantakewa. 3. Dorewa: Furucin “Kare Gobe” yana nufin sadaukar da kai ga dorewa na tsawon lokaci, tabbatar da cewa abubuwan da muke yi yau ba su da mummunar tasiri ga zamantakewa ga alumma masu zuwa |
Applications This motto is applied in the contexts of: 1. Environmental Conservation: Implementing sustainable practices to protect natural resources for future generations.
2. Climate Change Mitigation: Taking proactive measures to reduce greenhouse gas emissions and adapt to the impacts of climate change.
3. Community Development: Building resilient communities through initiatives that promote social, economic, and environmental well-being. | Aikace-aikace Wannan take, ana amfani da ita a cikin abubuwan da suka shafi: 1.Kare Muhalli: Daukar Matakai don kare albarkatun halittu domin alumma masu zuwa
2.Rage Canjin Yanayi: Daukar matakan gaggawa don rage fitar da gurbataccen iskar gas da kuma daidaituwa tasirin canjin yanayi.
3. Ci gaban Al’umma: Gina alummomi masu juriya ta hanyar shirin da ke inganta jin dadin zamantakewa, tattalin arziki, da muhalli. |
Conclusion “Adapting Today, Safeguarding Tomorrow” reminds us of the importance of proactive measures in shaping a secure and sustainable future. By embracing this motto, the Gombe State NEWMAP-EIB will work together with communities to create a climate resilient and smart communities for future generations. | Kammalawa “Daidata Yau, Domin Kare Gobe” yana tunatar da mu game da mahimmancin daukar matakai na gaggawa wajen tsara makoma mai dorewa. Ta hanyar rungumar wannan take, NEWMAP-EIB ta jahar Gombe da al’ummomi za ta yi wajen hada kai don samarda duniya mafi kyau ga al’ummomin da ke zuwa. |

